iqna

IQNA

Abbas Musawi
Tehran (IQNA) kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya mayar da martani dangane da take-taken Amurka  cikin kasar Iraki.
Lambar Labari: 3484672    Ranar Watsawa : 2020/04/01

Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi kakakusar suka kan cin zarafin Iraniyawa a filayen jiragen Amurka.
Lambar Labari: 3484451    Ranar Watsawa : 2020/01/26

Bangaren siyasa, Sayyid Abbas Musawi ya ce harin harin Amurka a Iraki goyon bayan ta’addanci ne.
Lambar Labari: 3484361    Ranar Watsawa : 2019/12/30

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Sayyid Abbas Musawi ya bayyana hare-haren jiragen yakin saudiyya kan gidan kason Dhamar a kasar Yemen da cewa abin Allawadai ne.
Lambar Labari: 3484010    Ranar Watsawa : 2019/09/02

Bangaren siyasa, Iran za ta yi amfani da hanyoyi na doka domin kalubalantar dokar FDD ta Amurka a kan Iran da harkokinta.
Lambar Labari: 3483992    Ranar Watsawa : 2019/08/27

Bangaren siyasa, Sayyid Abbas Musawi kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya mayar da martani mai zafi kan masarautar Al Saud dangane da zargin da sarkin masarautar ya yi wa Iran na cewa tana da hannua harin Fujaira.
Lambar Labari: 3483690    Ranar Watsawa : 2019/05/31